Sheik Abubakar Hussain (R.A)

This image has an empty alt attribute; its file name is fb_img_1520094163499.jpg

An haifi Sheikh Abubakar Husein a wajen shekarar 1963, a garin Dawakin Kudu da ke Kano. Inda daga baya ya dawo hannun kakanninsa da ke Unguwar Fagge a garin Kano. Malam ya taso a wannan unguwa ta Fagge inda ya yi karatunsa na allo a hannun Malam Ahamad da ke layin Mai kashin rago. Daga baya kuma ya koma layin Famfon Kurma wajen Malam Abdullahi Danzarmo…

https://umarfage.blogspot.com/2010/03/sheikh-abubakar-hussein-albani-fagge_09.html

Leave a comment